TARIHIN TSOHUWAR DAULAR RUM
Tsohuwar Daular Rum wadda a turance ake kira da “Ancient Rome” wani ci gaba ne da ya fara bayan wasu kauyuka na kabilun Latin da suka kafu a bakin kogin Tiber (Tiber river ) daga bisani suka hade guri guda inda suka zama birnin Rum a wajejen shekara ta 700 bayan al-Masihu. Wanda wannan ne…
Read more
Recent Comments