Tag: kano

A History and Culture Hub

ROYAL-TITLES IN KANO EMIRATE

Royal-Title in Kano Emirate is a traditional system in which different royal titles were classified according to their holders. Each royal title in Kano has its own meaning and those designed to be the holders of the title. Royal Titles in Kano Kingdom or Emirate are many and carried different meaning and duties. Currently, some…
Read more

HISTORY OF KANO CITY

History of Kano City was an ancient story that attracted the attention of many historians all over the world. The history of the city has dated back to more than thousand years ago. Even the foundation of the Kano Kingdom was around the year 999 A.D. when Bagauda established the Kano authority as a city-state.…
Read more

ISLAM IN KANO

Islam in Kano is a historical phenomenon that attracted the attention of different scholars especially Kano historians. The religion of Islam which originated from the the ancient city of Mecca reached Kano around the mid 14th century. Background Before the 14th century, Kano land or Kingdom was not an Islamic state. The rulers and the…
Read more

KABILUN FULANI A KANO

Kabilun Fulani a Kano ko Kasar Kasar Kano sun kasance wasu rukunan Fulani wanda suka hadu suka samar da gundarin Fulanin Kano. A kalla, Kabilun Fulani a Kano sun kai kusan rukuni fiye da goma. A bisa tarihi, Kabilun Fulani a Kano sun bayar da gudunmawa wajen kafa Masarautar Kano musamman a lokacin kaddamar da…
Read more

SARAUTA DA HAKIMCI A MASARAUTAR KANO

Sarauta da Hakimci a Masarautar Kano ya kasance wani babban al’amari wanda yake da muhimmanci. Ita Masarautar (Kano Emirate) kasaitacciyar Masarauta ce wadda ta kafu tun a misalin shekarar 999 Miladiyya, wato fiye da shekara dubu. Kafin kafuwar Masarautar Kano, tuni akwai rukunin al’umma da tsarin shugabanci bisa bautar Tsafin Iskar Tsumburbura tare da mazaunan…
Read more

KANO POLITICS FROM 1920s TO 1983

Kano Politics from 1920s to 1983 was an important period in the history of Kano. Kano State has been the nerve centre of political consciousness since the colonial era. This excludes the political evolution of the Kano Emirate before the inception of colonialism. The political activities began in Kano the 1920s when the first friendship…
Read more

AMINU KANO

Aminu Kano famously known as Malam Aminu Kano was a Nigerian radical politician, nationalist, and a statesman who struggled as one of the top Nigerian political leaders during the First and the Second Republic. Politically, he was a member and leader of the two political parties during his political career, that included Northern Elements Progressive…
Read more

TARIHIN MULKIN FULANI A MASARAUTAR KANO

Tarihin Mulkin Fulani a Masarautar Kano ya samo asali ne daga faruwar Jihadin Shehu Usman Danfodio, wanda ya tabbata a shekarar 1804. Tarihin Mulkin Fulani a Masarautar Kano ya samo asaline tun bayan Jihadin Fulani na Shehu Danfodio wanda ya kasance wani juyin juya hali da aka gudanar a fadin kasar Hausa da kuma wasu…
Read more