Juyin-Juya Halin kasar Russia wasu Juyin-Juya hali ne guda biyu da aka samu a shekarar 1917 wanda ya kawo karshen mulkin sarauta tare da kafa mulkin gurguzu (communism). Tarihi ya tabbatar cewa Kafin Juyin-Juya Hali a Russia, kasar ta kasance a yanayin koma baya ta fannonin rayuwa wanda ya janyo zanga-zanga da kokarin kawo chanji. …
Farfadowar Ilmi da Ci Gaban Rayuwa a nahiyar Turai da a turance ake kira da ‘Renaissance‘ wani zamani ne da aka yi juyin juya hali a fannonin rayuwa kamar su ilmi falsafa (philosophy), siyasa, tattalin arziki, fasahar zane, rubuce-rubuce da kuma kimiyya da fasaha (science & technology ), a nahiyar Turai tsakanin karni na 14 …