Juyin Mulki a Nigeria ya kasance wani kokari ko yunkuri da sojojin Nigeria suka dinga yi domin hambarar da mulkin farar hula. A tarihin Nigeria, sojoji sun kaddamar da yunkurin juyin mulki har kusan guda bakwai a tsawon shekaru ashirin da hudu wato daga shekarar 1966 zuwa shekarar 1990. Daga ciki guda biyu an hambarar …
Yakin Basasar Nigeria ko Yakin Biafra wani yaki ne da aka gudanar a tsakanin sojojin Nigeria masu son tabbar da dunkulalliyar Nigeria da kuma sojojin Jamhuriyar Biafra wanda suka balle daga kasar Nigeria. Yakin Basasar Nigeria ya fara ne lokacin da Yankin Lardin Gabas na Inyamurai (Eastern Region) suka bayyana cewar sun balle daga Tarayyar …
Jamhuriyar Nigeria ta Farko ta kasance wani lokaci wanda cikakkun yan Nigeria suka karbi ikon tafiyar da harkokin kasa ba tare da katsalandan daga wata kasa ba. Nigeria ta zama kasa mai yanci a ranar 1 ga watan October, 1960, bayan shekaru 60 na Mulkin Mallakar kasar Ingila. Wanda hakan kuma shine ya tabbatar da …
Siyasar Nigeria kafin Yancin kai ya kasance wata gwagwarmaya wadda yan Nigeria suka yi amfani da ita wajen neman shiga a dama da su a mulkin kasar su, da kuma yakar Mulkin Mallaka wanda a turance ake kira da ‘Nigerian nationalism’. Siyasar Nigeria Kafin Yancin Kai ta fara ne lokacin aka fara kafa jam’iyyu da …
Tarihin Kundin tsarin mulki a Nigeria lokacin mulkin mallaka ko kafin a samu yancin kai, ya kasance wani ci gaba da aka samu wanda ya samar da kundin tsarin mulki a Nigeria na farko a shekarar 1922. Sannan kuma aka dinga samun gyare-gyare da kuma sabuntawa har ta kai an samar da kundin tsarin mulki …
Jihadin Fulani wani yaki ne a tarihi da wanda a turance ake kira da Fulani Jihad Musulman Fulani suka kaddamar domin jaddada addinin Musulunci da kawar da zalunci a fadin kasar Hausa da sauran yankunan arewacin Nigeria, da kuma wasu yankunan kasar Niger, da Cameroon, karkashin jagorancin Shehu Usman Danfodio daga shekarar 1804 zuwa 1807. …