A tarihin Winston Churchill ya kasance wani babban dan siyasa ne, kuma jagora wanda ya zama Firaministan Ingila shekarar 1940 zuwa 1945, da kuma 1951 zuwa 1955. A tarihin Winston Churchill ya kasance dan Jam’iyyar siyasa ta Liberal daga bisani kuma Conservative wanda a karkashin su ne yaci zabe a matsayin dan Majalisar Dokokin Ingila …
A Tarihin Franklin Roosevelt ya kasance wani dan siyasa ne kuma jagora na kasar Amurka wanda ya shugabanci Amurka a matsayin Shugaba na 32 daga shekarar 1933 zuwa 1945. Haka kuma a Tarihin Franklin Roosevelt ya kasance dan Jam’iyyar siyasa ta Democrat wanda a karkashin ta ne yaci zabe da ya bashi damar shugabantar Amurka …