Kabilun Fulani a Kano ko Kasar Kasar Kano sun kasance wasu rukunan Fulani wanda suka hadu suka samar da gundarin Fulanin Kano. A kalla, Kabilun Fulani a Kano sun kai kusan rukuni fiye da goma. A bisa tarihi, Kabilun Fulani a Kano sun bayar da gudunmawa wajen kafa Masarautar Kano musamman a lokacin kaddamar da …