Yakin Yancin Amurka wanda a turance ake kira da American War of Independence ko American Revolution wani yaki ne da aka gwabza tsakanin kasar Ingila da kuma Yankunan ta na Mulkin Mallaka guda 13 dake yankin Arewacin Amurka wanda a turance ake kiran su da 13 American Colonies. An gudanar da Yakin na Neman Yancin …