Tarihin Kundin tsarin mulki a Nigeria lokacin mulkin mallaka ko kafin a samu yancin kai, ya kasance wani ci gaba da aka samu wanda ya samar da kundin tsarin mulki a Nigeria na farko a shekarar 1922. Sannan kuma aka dinga samun gyare-gyare da kuma sabuntawa har ta kai an samar da kundin tsarin mulki …
Neman Yancin Africa wanda a turance ake kira da African nationalism wani lokaci ne da yan Africa suka dinga yin gwagarmaya ko fafutuka domin yantar da kasashen su daga mulkin mallaka na Turawa. Neman yancin Africa ya fara ne tun daga misalin karshen karni na 19 zuwa cikin karni 20. Bayan Yakin Duniya na biyu …
Majalisar Dinkin Duniya wadda a turance ake kira da “United Nations“ wata kungiya ce wadda ta kunshi kusan daukacin kasashen duniya wadda aka kafa tun shekarar 1945 domin kawo zaman lafiya, kwanciyar hankali, da kuma fahimtar juna a tsakanin kasashen duniya. An kafa Majalisar ne bayan Yakin Duniya na biyu domin tabbatar da cewa yaki …
Yakin Duniya na biyu wanda a turance ake kira da “World War II” wani yaki ne wanda ya shafi duk kasashen duniya kuma aka buga shi a kusan daukacin nahiyoyin duniya a tsakanin shekarun 1939 zuwa 1945. A aikace Yakin Duniya na biyu ya kasance yaki wanda wani yaki wanda manyan kawancen kasashen duniya guda …
A bisa tarihi, Gagarumin Matsin Tattalin Arziki wanda a turance ake kira da ‘Great Depression‘ wani lalacewar tattalin arziki ne da aka yi wanda ta shafi duniya daga tsakanin shekarun 1929 zuwa 1939. Tarihi ya nuna cewa a lokacin Gagarumin Matsin Tattalin Arzikin, duniya ta fuskanci tsananin matsin rayuwa musamman a shekarun 1930, wanda ya …
Juyin-Juya Halin kasar Russia wasu Juyin-Juya hali ne guda biyu da aka samu a shekarar 1917 wanda ya kawo karshen mulkin sarauta tare da kafa mulkin gurguzu (communism). Tarihi ya tabbatar cewa Kafin Juyin-Juya Hali a Russia, kasar ta kasance a yanayin koma baya ta fannonin rayuwa wanda ya janyo zanga-zanga da kokarin kawo chanji. …
Kungiyar League of Nations wata kungiyar sa kai ce da aka kafa ta cikin 1920, bayan Yakin Duniya na daya, domin ta samar zaman lafiya da tsaro da kuma yanayi mai kyau na fahimtar juna a tsakanin kasashen duniya. Kungiyar ta samo asali ne daga Yarjejeniyar Versailles, musamman kuma wasu shawarwari guda goma sha hudu …
Jihadin Fulani wani yaki ne a tarihi da wanda a turance ake kira da Fulani Jihad Musulman Fulani suka kaddamar domin jaddada addinin Musulunci da kawar da zalunci a fadin kasar Hausa da sauran yankunan arewacin Nigeria, da kuma wasu yankunan kasar Niger, da Cameroon, karkashin jagorancin Shehu Usman Danfodio daga shekarar 1804 zuwa 1807. …
A tarihi Yakin Duniya na daya wanda a turance ake kira da World War I ko First World War wani yaki ne wanda manyan kasashen duniya, musamman na nahiyar Turai (Europe) irin su Ingila (Britain), France, Germany, Russia, Austria-Hungary, Russia, Daular Ottoman ta Turkiya (Ottoman Empire), da kuma Amurka suka fafata, a tsakanin shekarun 1914 …
Cinikin Bayi na Atalantika (Atlantic Ocean) wanda a turance ake kira da Atlantic Slave Trade wani zamani ne a tarihin duniya daga misalin Karni na 15th zuwa Karni na 19th, wanda yan kasuwa masu sayen bayi daga kasahen Turai (European countries) suka dinga sayen mutane a Africa a matsayin bayi, suna kai su nahiyar Amurka …