Labaran kannywood

Sau Biyu Ana Neman Kasheni Kan Adam A Zango, Inji Giwar Matan Yar Tiktok

Sau biyu ana neman kasheni akan Adam A Zango inji giwar matan tiktok. Giwar matan tiktok din dai ta wallafa wannan zancen ne a shafita na tiktok da kuma Youtube.

Inda ta bayyana yadda ada take matukar kaunar babban jarumin kannywood din wato Adam Zango. Hakan yasa tana matukar son ganinsa, don haka tai ta fafutukar ta ko wacce hanya sai taga jarumin.

hakan ne yasa ta kusan salwanta da rayuwarta inda ta fada hannun baragorbin mutane har sau biyu.

Dan haka jarumar ta kara bawa matasa shawarar bi a hankali dan karda su runga sawa zuciyarsu soyayyar wanda bai ma san suna yi ba.

kuma hakan zai iya jefasu akan fadawa hannun bata garin mutane musamman yanzu da ake cikin halin rashin tsaro a kasarmu Nigeria.

Jarumar ta kara da bawa wani babban masoyin Adam Zango shawara wato Dan madara domin yayi a hankalii domin ganin cewa bai fada hannun bata gari ba.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button