HausaLabaran Duniya

Labarin Yadda Wani dan Nigeria Ya Auri Wata Baturiya Yar Kasar England

Laura & Dammy - Our Journey @tarihispace.com.ng

Picture Source: Laura & Dammy-Our Journey/Facebook

Labarin Yadda Wani dan Nigeria Ya Auri Wata Baturiya Yar Kasar England. Tirkashi!!!, Labarin Yadda Wani daga Nigeria Ya Auri Wata Baturiya Yar Kasar England.

Wani Matashi dan Asalin Kasar Nigeria Mai suna Dammy ya Auri wata mata Yar asalin kasar England Mai suna Laura wadda har sun haihu tare. Masoyan guda biyu sun hadu ne a kafar sada zumunta ta TikTok inda suka kulla soyayya har suka Yi aure.

A hotunan da suka wallafa a shafin su na Facebook, ma’uratan sun bayyana a cikin yanayin soyayya Mai ban kayatarwa da Kuma nishadi. A hoton dai sun bayyana ne tare da Yar su wadda suka haifa.

 

A Yan shekarun nan, ana samun yawaitar aure tsakanin Turawa da bakar fata a fadin duniya. Musamman matan Turawa suna Sha”awar auren bakar fata.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button