HausaLabaran kannywoodLabaran Kasa

Hukumar Hisbah da Kuma Hukumar Tace Fina-finai Tana Neman Mawaki Mr 442 Ruwa a Jallo

Hukumar Hisbah da Kuma Hukumar Tace Fina-finai Tana Neman Mawaki Mr 442@tarihispace.com.ng

Hukumar Hisbah da Kuma Hukumar Tace Fina-finai Tana Neman Mawaki Mr 442 Ruwa a Jallo. Babbar Magana!!! Hukumar Hisbah da Kuma Hukumar Tace Fina-finai Tana Neman Mawaki Mr 442 Ruwa a Jallo.

Hukumar Hisbah da Kuma ta Tace Fina-finai ta amsa Kiran Al’umma da Kuma marubuta a Jaridu da Shafukan sada zumunta akan a cafke Mawaki Mr 442. Hukumomin guda biyu sun bayyana cewa suna neman Mawakin saboda irin badalar da yake aikatawa.

Kamar yadda aka sani Mr 442 ya yayi kaurin suna wajen wakokin batsa da Kuma Tara yammata ana yin lalata. Misali, akwai yarinya Mai suna Safara’u Kwana Casa’in wadda suke tare yake koyar mata waka. Haka Kuma a yan kwanakin nan ya samo wata Buzuwa ma daga Kasar Niger Mai suna Maleeka.

Wani Karin zargin da ake yiwa mawakin shine cewa yana ta’ammali da miyagun kwayoyi a harkokin sa.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button