HausaLabaran Kasa

Tarbiyya Kullum Lalacewa Take!!!, Kalli Yadda Wani Yaro Yake Lalata da Wata Yarinya

Yaran Hausawa @tarihispace.com.ng

Tarbiyya Kullum Lalacewa Take!!!, Kalli Yadda Wani Yaro Yake Lalata da Wata Yarinya. Lallai kam, Tarbiyya Kullum Lalacewa Take!!!, Kalli Yadda Wani Yaro Yake Lalata da Wata Yarinya .

Wani bidiyo ya bayyana a kafar sadarwa ta YouTube da TikTok inda aka ga Wani Yaro da wata yarinya suna lalata akan dutse a Wani daji. Lamarin ya bawa Al’umma mamaki da Kuma takaici.

Babbar matsala Kuma a bidiyon zaga cewa yaran Hausawa ne ba wata kabila daban ba. Tabbas lamarin ya bada takaici saboda an San Hausawa da kamun kai da Kuma riko da Addini.

Lallai ya kamata iyaye su tashi tsaye wajen ganin sun bawa yayan su tarbiyya tare da ganin cewa Wani daban Bai zo ya lalata musu tarbiyyar ba.

 

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button