HausaLabaran Kasa

Lamari Ya Fara Kankama, Kalli Hotunan Babban dan Sarkin Kano da Yarinyar da Zai Aura Yar Gidan Jarman Sokoto

Kabiru Aminu Ado Bayero @tarihispace.com.ng

Lamari Ya Fara Kankama, Kalli Hotunan Babban dan Sarkin Kano da Yarinyar da Zai Aura Yar Gidan Jarman Sokoto. Wannan haka yake, Lamari Ya Fara Kankama, Kalli Hotunan Babban dan Sarkin Kano da Yarinyar da Zai Aura Yar Gidan Jarman Sokoto.

Kabiru Aminu Ado Bayero @tarihispace.com.ng

Babban dan Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero

Babban dan Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero wato Kabiru Aminu Ado Bayero ya dauki wasu Zafafan Hotunan Soyayya shi da Yarinyar da Zai Aura Yar Gidan Jarman Sokoto.

Dan Sarkin Kano da Yar Gidan Jarman Sokoto @tarihispace.com.ng

Dan Sarkin Kano @tarihispace.com.ng

Za’a yi auren nasu ne a ranar 3 ga watan September na wannan shekarar a birnin Sokoto. Kuna ana sa ran cewa manyan yan Siyasa da Sarakuna za su halartar.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button