Labaran kannywood

Ado Gwanja Yakara Zuwa Da Wata Sabuwar Wakar

Ado gwanda dai yazo muku da wata sabuwar waka wai ita Chass. Wannnan wakar tunda ya sake ta a daren jiya a ko ina ita yanzu ake kunnawa.

Rahotanni sun nuna cewa yan matan tiktok su duka sakin wannan wakar fa abun yayii musu dadii ba dan karami ba

Inda tun a daren jiyan suna chan suna chaskarewa.

A maganar gaskiya yanzu lokacin ado gwanda ne, masoya duk a fadin duniya na tayin san barka.

Dan uwa Yar uwa karku saki abarku labari

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button