HausaLabaran Kasa

Yadda Aka Gudanar da Jana’izar Sheikh Goni Aisami Wanda Wani Soja Ya Kashe

Sheikh Goni Aisamii@tarihispace.com.ng

Yadda Aka Gudanar da Jana’izar Sheikh Goni Aisami Wanda Wani Soja Ya Kashe . ALLAH Mai Iko, kalli Yadda Aka Gudanar da Jana’izar Sheikh Goni Aisami Wanda Wani Soja Ya Kashe.

Jana'izar Sheikh Goni Aisami @tarihispace.com.ng

Malamin Addinin Musuluncin Wanda yake mazaunin garin Gashua dake Jihar Yobe ya hadu da ajalin sa ne sakamakon Wani soja ya harbe shi ranar Juma’a data gaba 19 ga watan August 2022.

Jana’izar ta samu halartar manyan Malaman Addinin Musulunci musamman na Kungiyar Izala. Haka Kuma Gwamnan Jihar Yobe ma Mai Mala Buni ya halarci Jana’izar.

Tabbas yankin Arewacin Nigeria Yana fama da irin wadannan matsalolin na kashe Malaman Addinin Musulunci. Misali, a shekarar 2007 an kashe Sheikh Ja’afar a garin Kano. Haka Kuma an kashe Sheikh Albani a garin Zaria a shekarar 2015.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button