HausaTarihin Duniya

Wani Matashi Yace Bai Gano Soyayyar Wannan Zamanin Karya ce ba Sai da Budurwar sa Tace Masa Yana Kama da Sharukh Khan

Wani Matashi @tarihispace.com.ng

Wani Matashi Yace Bai Gano Soyayyar Wannan Zamanin Karya ce ba Sai da Budurwar sa Tace Masa Yana Kama da Sharukh Khan. Babbar Magana, Wani Matashi Yace Bai Gano Soyayyar Wannan Zamanin Karya ce ba Sai da Budurwar sa Tace Masa Yana Kama da Sharukh Khan.

Wani Matashi dan Asalin Kasar Congo Mai suna Buzunga Mulabayo ya rubuta a shafin sa na Facebook cewa Bai Gano Soyayyar Wannan Zamanin Karya ce ba Sai da Budurwar sa Tace Masa Yana Kama da Sharukh Khan. Ya bayyana cewa lamarin ya bashi takaici da Kuma Jin haushi akan yadda budurwar tasa ta ce Yana da kyau. Shi Kuma yace yasan duk inda Mummuna yakai a duniya to yakai.

Idan Mai karatu ya lura zai tabbatar da gaskiyar wannan Matashi domin kuwa a gaskiyar lamari Mummuna ne. Kuma zai gano cewa lallai wannan kalmar da masoyiyar sa ta fada masa ta kasance kamar cin fuska.

Wani Matashi @tarihispace.com.ng

Irin wadannan kalaman ba sabon abu bane a gurin masoya tun asalin soyayya tsakanin namiji da mace. A kasashe da dama haka soyayya take, domin zaka samu Masoya suna fadawa junan su kalaman soyayya na karya.

 

 

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button