HausaLabaran Kasa

Nigeria Kenan!!!, Kalli Yadda Aka Bawa Mawaki Dauda Rarara Aron Jirgin Hukumar Nigeria (Official Jet)

Dauda Kahutu Rarara

Nigeria Kenan!!!, Kalli Yadda Aka Bawa Mawaki Dauda Rarara Aron Jirgin Hukumar Nigeria (official Jet). Lallai kam Nigeria Kenan!!!, Kalli Yadda Aka Bawa Mawaki Rarara Aron Jirgin Hukumar Nigeria (official Jet).

A wasu hotuna da bidiyo da suke yawo a kafafen sada zumunta a Nigeria sun nuna yadda aka hango Mawakin Yan siyasa Dauda Kahutu Rarara Yana saukowa daga Jirgin Hukumar Nigeria wanda aka Fi sani da “official jet” a turance.

Mutane da dama musamman masu ilmi sun bayyana bacin ran su akan yadda aka bawa Mawakin Aron Jirgin Wanda yake ana amfani da shi ne kawai a harkokin da suka shafi hidimar Gwamnati.

Akwai Wani babban Malamin Jami’a ma da yayi rubutu akan lamarin inda ya bayyana bacin ran sa akan yadda wannan Abu ya faru. Ya bayyana cewa a kasashen da aka ci gaba irin wannan shirmen bazai faru ba.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button