HausaLabaran Kasa

Kalli Hotunan Yar Autar Shugaba Buhari Wato Noor Muhammad Buhari

Noor Muhammad Buhari

Kalli Hotunan Yar Autar Shugaba Buhari Wato Noor Muhammad Buhari. Harkar girma Kalli Hotunan Yar Autar Shugaban Buhari Wato Noor Muhammad Buhari.

Noor Muhammad Buhari

Muhammad Buhari ta kasance Yar Auta a gurin Shugaban Kasar Nigeria Muhammadu Buhari tare da Matar sa Aisha Buhari. Ita dai Noor ita ce take bin Hanan wadda aka aurar kwanakin baya.

Noor Buhari @tarihispace.com.ng

Shi dai Shugaba Buhari duk yayan sa mata ne sai da guda Daya wato Yusuf Buhari. Sai dai Kuma Yayan nasa sun kasance kyakkyawa Kuma dukkanin su suna auren hamshakan masu kudi.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button