Uncategorized

Innalillahi kalli wata rawar fitsara a wajan Saratu Gidado (DASO)

Innalillahi wa inna ilaihi raju’un kalli wani bidiyo daya fita yanzu yanzun nan inda aka ga Saratu gidado wato daso tana chashewa. kamar yadda kuka sani Dason dai tana daya daka cikin shahararrun jaruman kannywood.

Amma kash, sai dai kuma shekarun ta da kuma girmanta baya hanata sheke ayarta, saboda kullum batajin kunya rawa a gaban ko waye.

Irin wannan halin nata na matukar batawa yan uwanta da abokan arziki rai, amma sai dai hakan baya taba yi mata tasiri

Kwatam yau ma dai sai ga wani bidiyo yafita na daso tana rawa na racin dacewa.

Wannan bidiyon yaja magana kwarae da gaske a duk social media magana bidiyon ake akan rawar ta dason.

Sai daka wani bangaren wasu na cewa ai dason batayi komai ba, dan dai rawa aiba komai bane. har suka kara da cewa ita ai tata aka gani amma wasu abun da suke ma ai yafi hakan.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button