HausaLabaran Duniya

Abin Mamaki!!!, Wani Matashi dan Shekaru 27 Ya Kasa Samun Aiki Saboda Yana da Fuskar Yara

Dan

Abin Mamaki!!!, Wani Matashi dan Shekaru 27 Ya Kasa Samun Saboda Yana da Fuskar Yara. Lallai kam Abin Mamaki!!!, Wani Matashi dan Shekaru 27 Ya Kasa Samun Saboda Yana da Fuskar Yara.

Wani Matashi Mai suna Mao Sheng dan asalin garin Donguan dake kasar China ya hadu da kalubalen rashin aikin Yi saboda yana da Fuskar Yara. Wannan matashin ya hadu da wannan kalubalen ne saboda kamar sa irin ta yara ce.

Mutane da dama sun bayyana mamakin su akan yadda matashin yace shekarar sa 27 amma Kuma fuskar sa ta Yara Wanda Basu dice shekaru goma ba.

Sai dai Kuma wasu sun bayyana ra’ayin su akan cewa ba abin mamaki bane don mutum ya kasance da shekaru masu yawa amma Kuma da fuskar yara.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button