HausaLabaran Kasa

Kalli Zafafan Hotunan Soyayya na Yusuf Buhari tare da Matar sa Zahra Nasiru Ado Bayero

Yusuf Buhari tare da Matar sa

Kalli Zafafan Hotunan Soyayya na Yusuf Buhari tare da Matar sa Zahra Nasiru Ado Bayero. Lamarin ba’a cewa komi Kalli Zafafan Hotunan Soyayya na Yusuf Buhari tare da Matar sa Zahra Nasiru Ado Bayero.

Yusuf Buhari shine da Daya tilo namiji da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya da shi a raye. Kuma ya kasance dan lele wanda ake kauna Matuka. Ita Kuma matar sa Zahra ta kasance Yar Gidan Sarkin Bichi Alhaji Nasiru Ado Bayero.

Wadannan sune Zafafan Hotunan da Yusuf din ya dauka shi da Matar sa Zahra domin nuna farin cikin su.

Idan Mai karatu Bai manta ba an daura auren Masoyan guda biyu ne a shekarar da ta wuce ta 2021 a Kano.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button