HausaLabaran Kasa

Jami’an Tsaro Sun Kama Sojan Da Ake Zargi da Kashe Sheikh Goni Aisami

Sheikh Goni Aisami

Jami’an Tsaro Sun Kama Sojan Da Ake Zargi da Kashe Sheikh Goni Aisami. Abu yayi kyau, Jami’an Tsaro Sun Kama Sojan Da Ake Zargi da Kashe Sheikh Goni Aisami.

Jami’an tsaro sun kama Sojan da ake zargi da kashe Sheikh Aisami a akan hanyar Gashua zuwa Kano. Sojan da ake zargi dai sunan sa Lance Corporal John Gabriel.

Kamar yadda bayani yazo muka cewa an kashe Sheikh Goni ne a ranar Juma’a data wuce tare da kokarin sace motar sa.

A yanzu haka dai Kungiyoyin Addinin Musulunci musamman na bangaren Izala sun nuna bacin ran su tare da cewa dole Gwamnati ta tabbatar an hukunta Sojojin da ake zargi.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button