HausaLabaran Kasa

Ana Zargin Cewa Sojoji ne Suka Kashe Sheikh Goni Aisami a Yobe

Ana Zargin Cewa Sojoji ne Suka Kashe Sheikh Goni Aisami a Yobe. Tabbas, ana Zargin Cewa Sojoji ne Suka Kashe Sheikh Goni Aisami a Yobe.

Malamin Addinin Musuluncin ya kasance mazaunin garin Gashua dake Karamar Hukumar Bade dake Jihar Yobe. Kuma ya kasance Shahararren Malami a garin da Kuma Jihar baki daya.

Ana Zargin wasu Sojoji guda biyu da kashe malamin tare da sace motar sa a cewar kakakin Rundunar Yan Sandan Jihar Yobe Mai suna Dungus Abdulkaree.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button