HausaLabaran Duniya

Wata Mai Tallan Fiyo Wata Tace Maza Sun Dame ta da Karbar Lamba idan Tana Talla

Wata Mai Tallan Fiyo Wata Tace Maza Sun Dame ta da Karbar Lambs idan Tana Talla. Abin mamaki Wata Mai Tallan Fiyo Wata Tace Maza Sun Dame ta da Karbar Lambs idan Tana Talla.

Wata yarinyar Mai Tallan Fiyo Wata ta koka akan cewa duk lokacin da ta fito Talla sai Maza Sun Dame ta da Karbar lambar waya. Yarinyar Mai suna Richie tace bata San me yasa mazan suke damun ta ba.

Amma Kuma masu sharhin a shafukan sada zumunta sun bayyana ra’ayin su akan cewa babu mamaki don Maza sun Yi mata rubdugu wajen karbar lambar wayar ta duba da yadda take yin shigar Banza wadda take nuna Tsiraicin jikin ta.

Abin takaici irin wannan ita ce dabi’ar mata su dinga shigar Tsiraici amma su dinga mamakin yadda Maza suke bun su kamar bunsuru da Akuya.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button