HausaLabaran Kasa

Babbar Magana!!! Wata Kyakkyawar Inyamura Ta Bayyana Burin ta Na son Auren Bahaushe

Babbar Magana!!! Wata Kyakkyawar Inyamura Ta Bayyana Burin ta Na son Auren Bahaushe. Lallai kam Babbar Magana!!! Wata Kyakkyawar Inyamura Ta Bayyana Burin ta Na son Auren Bahaushe.

Wata Inyamura Yar asalin Jihar Ebonyi Mai suna Amarachi Ogechi ta bayyana burin ta na auren namijin Bahaushe. Ta Bayyana cewa Mazan Hausawa sun Kasance kyawawa Kuma wanda suke bautawa matan su. Ta Kara da cewa Namijin Bahaushe ne kawai yake fita kullum don ya Nemo abin duniya domin ya kyautatawa Matar sa.

Amarachi Kara da cewa Mafi yawancin mazan Inyamurai basa kulawa da matan su kamar yadda Hausawa suke. Tace a yankunan su na Inyamurai dole ne mace ta fita ita ma tasha wahalar NEMA domin kulawa da Iyalan ta.

Inyamurar ta tabbatar da cewa lallai burin ta a rayuwa shine ta Auri Bahaushen mutum.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button