HausaTarihin Duniya

Tarihin Yadda Dubai Daga Sahara ta Koma Zuwa Aljannar Duniya

Dubai

Tarihin Yadda Dubai Daga Sahara ta Koma Zuwa Aljannar Duniya. Tabbas haka ne Tarihin Yadda Dubai Daga Sahara ta Koma Zuwa Aljannar Duniya.

Hadaddiyar Daular Laraba a Turance United Arab Emirates ko kuma wadda a takaice aka Fi sani da Dubai ta kasance wata kasa wadda kauye ce Kuma Sahara kawai ka ke Gani, sai gine gine Wanda Basu da yawa.

Ita dai wannan wannan kasar ta kasance a yankin Tsibirin Larabawa, Kuma mafi yawancin mutanen cikin ta Larabawa ne. Babbar sana’ar su kamun Kifi da Kuma noma.

Ita dai kasar Hadaddiyar Daular Laraba ta kunshi Masarautu guda guda bakwai Wanda suka hada da Abu Dhabi, Dubai, Ras Al Khaimah, Sharjah, Umm Al Quwain, Ajman, Fujairah. Tun kusan shekarar 1920 wadannan Masarautu suke Karkashin iKon England, amma a shekarar 1971 suka samu yanci tare da dukulewa guri guda suka kira kan su “Hadaddiyar Daular Larabawa”.

 

Daular Larabawa

Tun farkon shekarun 1970s aka samu man fetur a kasar, Kuma tun wannan lokacin kasar tayi amfanin da kudin man Fetur wajen ganin ta samu ci gaba har takai Turawa ma suna son zuwa kasar domin yawon Shakatawa. A takaice dai yanzu Dubai ta zama kasa Mai matukar ban sha’awa da mutane suke son zuwa yawon Shakatawa.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button