HausaLabaran Kasa

Babbar Magana!!!, Kalli YaddaWani Miji Ya Canzawa Matar sa Kamanni Bayan Yayi Mata Dukan Kawo Wuka

Rigimar Miji da Matar sa a Adamawa

Babbar Magana!!!, Kalli YaddaWani Miji Ya Canzawa Matar sa Kamanni Bayan Yayi Mata Dukan Kawo Wuka. Lallai kuwa Babbar Magana!!!, Kalli YaddaWani Miji Ya Canzawa Matar sa Kamanni Bayan Yayi Mata Dukan Kawo Wuka.

Wannan Matar da Ku ke Gani ta samu rashin fahimta ne da mijin ta wadda har Kai sa’in sa ta shiga tsakanin su. Daga karshe rigima ta kaure har takai Mijin yayi wa Matar tasa dukan beds canza mata Kamanni. Lamarin dai ya faru ne a Jihar Adamawa.

Matar ta kasance kyakkyawa son kowa kin wadda ya rasa. Amma bayan afkuwar lamarin sai da Kamannin ta suka canza kamar wata wadda tayi karo da tifa.

Lallai mata ya kamata a dinga kiyaye yin sa’in sa da mazaje, domin kuwa ba’a San me zai je yazo ba.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button