Hausa

TikTok Ya Fara Zama Masifa Ga Hausawa!!!, Kalli Wani Yanda Yake Sumbatar Wata Yarinya

TikTok Ya Fara Zama Masifa

TikTok Ya Fara Zama Masifa Ga Hausawa!!!, Kalli Wani Yanda Yake Sumbatar Wata Yarinya. Tabbas TikTok Ya Fara Zama Masifa Ga Hausawa!!!, Kalli Wani Yanda Yake Sumbatar Wata Yarinya.

Manhajar TikTok dai ta kasance wata Kafar sada zumunta wadda aka kirkira domin nishadi da wuce gona da iri. Sai dai Kuma Yayan Hausawa Musulmi da aka san su da Addini da kunya suna wuce gona da iri. Zaka ga yarinya mace tana yin rawa ba Jin kunya.

To yanzu Kuma abin ya wuce gona da iri har Sumbatar juna ake da Kuma taba juna da sunan nishadi, wayewa, ko soyayya. Kuma abin takaici zaka samu yayan Hausa Fulani a kan gaba wajen badalar dake gudanar a TikTok.

Abin sai dai muce Iyaye ya kamata su kula da tarbiyyar yayan su musamman mata. Kuma dage da Addu’a.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button