HausaLabaran Duniya

ALLAH Mai Iko !!!, Kalli Labarin Yadda Wata Babbar Makiyar Musulunci Yar Kasar Netherlands ta Musulunta

Pauline Mudde ta Musuluntar

ALLAH Mai Iko !!!, Kalli Labarin Yadda Wata Babbar Makiyar Musulunci Yar Kasar Netherlands ta Musulunta. Tabbas akwai ALLAH Mai Iko !!!, Kalli Labarin Yadda Wata Babbar Makiyar Musulunci Yar Kasar Netherlands ta Musulunta.

Ita dai wannan Babbar Makiyar Musuluncin Yar asalin kasar Netherlands Mai suna Dr Pauline Mudde ta kasance wadda tayi kaurin suna wajen nuna kiyayya ga Addinin Musulunci. Duk fadin kasar Netherlands kowa yasan yadda take nunawa Musulunci kiyayya.

Ita dai Pauline Mudde ta kasance Likitar kananan Yara a Wani asibiti dake kasar Netherlands. Ta kasance ta nuna kiyayyar ta a fili Wanda Hakan yasa ta fara bincike akan Addinin Musulunci domin Nemo yadda zata soki Addinin. Amma a cewar ta a hankali sai ta gano cewa Addinin Musulunci Addinin gaskiya ne wanda yake koyar da zaman Lafiya. Don haka ne tayi aniyar shiga Addinin.

Ashe dai tana da rabo, daga karshe ta karbi Addinin Musulunci tare da Alkawarin ganin ta ganar da sauran makiyan Musulunci a kasar tare da Musuluntar Turawa.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button