HausaLabaran kannywood

Kimanin shekaru 20 Kalli Yadda Jaruma Balaraba Muhammad Take Yin Bankwana da Masoyan Ta

Balaraba Muhammad

Kimanin shekaru 20 Kalli Yadda Jaruma Balaraba Muhammad Take Yin Bankwana da Masoyan Ta. Tabbas Kimanin shekaru 20 Kalli Yadda Jaruma Balaraba Muhammad Take Yin Bankwana da Masoyan Ta.

Jaruma Balaraba Muhammad dai ta kasance Babbar Jaruma a lokacin ta wadda tauraruwar ta take haskawa a zamanin ta. Kwatsam sai aka ji ya Yanke shawarar zata Yi aure. Kuma abin mamaki sai aka ji zata Auri daya daga cikin Jarumai Maza masu fitowa a Yan daba wato Shuaibu Lawal Kumurchi.

Kafin daura auran nata, Jarumar ta yi hira da Kuma wakoki Wanda take yiwa Masoyanta bankwana. A ciki ta nuna abubuwa Wanda suke nuna cewar kamar tasan zata mutu.

A shekarar 2002 ne dai aka daura auren Jarumar tare da Jarumi Shu’ibu Lawal Kumurchi. Sai dai Kash!!!, akan hanyar kawo ta Kano gidan Mijin nata sai ALLAH YA Yi was motar da take dauke da Amarya Balaraba, wadda Hakan yayi sanadiyyar rasuwar ta.

 

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button