HausaLabaran Kasa

Duniya Tazo Karshe Kalli Wani Matashi Abdullahi Yar Dubu Akan Kabari Yana Zagin Mamacin

Abdullahi Yar Dubu

Duniya Tazo Karshe Kalli Wani Matashi Abdullahi Yar Dubu Akan Kabari Yana Zagin Mamacin. Wannan matashin ya raba Kafa Yana Zagin Matar da take kwance a kabarin.

Matashin Mai suna Abdullahi Yar Dubu yayi rigima ne da wata yarinya saboda haka yaje Makabarta tare da zuwa kabarin Mahaifiyar ta ya tsaya a Kai Yana Zagin ta.

Matashin Wanda yake Unguwar Sharada dake birnin Kano ya kasance dan daudu Wanda yake harkar kawalci a Unguwar. Kwatsam Kuma sai rigima ta hado shi da wata yarinya har takai ya aikata rashin albarka irin wannan.

Bayyanar bidiyon Matashin a kafar TikTok ta janyo cece a dandalin da Kuma sauran kafofin sada zumunta. Wasu mutanen ma sun la’anci matashin dan daudun wasu Kuma sun Yi kira ga jami’an Tsaron da su cafke shi tare da kai shi ga kotu domin a hukunta shi.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button