Hausa

Dan Wasa Sadio Mane Ya Bayyana Burin sa na Taimakon Musulunci

Sadio Mane @tarihispace.com.ng

Dan Wasa Sadio Mane Ya Bayyana Burin sa na Taimakon Musulunci. Dan Wasa Mane ya bayyana burin sa na taimakon Addinin Musulunci.

Dan Wasa Sadio Mane ya bayyana cewa Daya daga manyan burin sa shine yaga cewa ya taimaki Addinin Musulunci da Musulmi ta kowacce hanya domin ci gaba.

Mane ya kasance Shahararren dan Kwallon Africa dan asalin kasar Senegal Wanda ya yayi suna a Kungiyar Kwallon Kafa ta Liverpool amma Kuma yanzu Yana bugawa Kungiyar Kwallon Kafa ta Bayern Munich.

Tun a shekarun baya dama Sadio Mane ya Gina Masallatai, Makarantu da Kuma Asibitoci domin ci gaban yankin sa dake kasar Senegal. Hakan ya janyo masa farin jini da Yabo ba a iya Senagal ba har a sauran yankunan Musulunci a duniya.

Sadio Mane Mosque @tarihispace.com.ng

Wannan shine Masallacin da Dan wasan ya Gina tun a shekarun baya Kuma ya tabbatar da cewa zai ci gaba da yin ayyuka domin taimakon Addinin Musulunci.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button