Hausa

Dan Gidan Sarkin Kano Zai Auri Yar Gidan Jarman Sokoto

Sarkin Kano @tarihispace.com.ng

Dan Gidan Sarkin Kano Zai Auri Yar Gidan Jarman Sokoto. Dan Gidan na Sarkin Zai Auri Yar Gidan Jarman Sokoto.

Kabiru Aminu Ado Bayero Wanda ya kasance babban da ga Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya kasance Shahararren dan Sarki Mai Kwarjin Wanda ake kauna a Kano.

Ita ma Aishatu Umarun Kwabo ta kasance kyakkyawar yarinya son kowa kin Wanda ya rasa Kuma ya ga Basarake a Jihar Sokoto wato Alhaji Umarun Kwabo kuma Jarman Sokoto.

Kabiru Aminu Bayero and Aishatu Umarun Kwabo

Masoyan sun ga juna tare da amincewa suyi aure a tsakanin su. Kuma ana sa ran za’a daura auren ne a karshen wannan watan na August da muke ciki.

ALLAH YA SANYA ALKHAIRI

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button