HausaLabaran kannywood

Rigimar Na Neman Barkewa Tsakanin Mawaki DJ AB da Mawaki Alameen G-fresh

DJ AB and Alameen G-fresh

Rigimar Na Neman Barkewa Tsakanin Mawaki DJ AB da Mawaki Alameen G-fresh. Rigimar tana neman barkewa tsakanin DJ AB da G-fresh Alameen.

Mawakan dai sun kasance Shahararrun mawakan hip-hop Wanda ake Jin su a Arewacin Nigeria. Kuma sun fara yin wakokin su ne tun a shekarun baya. Haka Kuma suna da magoya baya masu dinbin yawa.

Shi dai Mawaki DJ AB ya kasance dan asalin garin Kaduna Wanda yake harkokin sa a garin. Shi Kuma Mawaki Alameen G-fresh ya kasance dan asalin garin Kano .

Sai dai Kuma a yan kwanakin nan magoya bayan mawakan suna neman rura wutar rigima har takai su ma Mawakan sun fara daukar zugar. Domin kuwa a Yan kwanakin nan an ga Mawakan a kafafen sada zumunta suna yarwa da juna habaici.

A irin bidiyon da wannan shafin yaci karo da shi a shafin sada zumunta an hango G-fresh Yana cewa “Dj Abba Yaro na Kaduna har Kuma ya kira shigar da yayi a wata waka kamar bakanike”

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button