Labaran kannywood

Nafisa Abdullahi Zatayi ban kwana da Kannywood bayan tasami mijin aure

Nafisa Abdullahi bazata bar kannywood bayan samun mijin aure.

Nafisa Abdullahin dai tana daya daka cikin manyan jaruman kannywood din wanda suka bada babbar gudunmawa a masana’antar.

Rahotanni sun nuna cewa jarumar ta sami mijin aure.

Dan haka tace nan bada dadewa ba zata sanar da fitarta daka cikin masana’antar. Saboda baze yihu ta hada zaman aure da kuma sanaar film din ba.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button