HausaLabaran kannywood

Kalli Hotuna da Bidiyon Minal Izzar So a Dubai

Minal Izzar So @tarihispace.com.ng

Kalli Hotuna da Bidiyon Minal Izzar So a Dubai. Ita ma dai Jarumar tabi sahun sauran Yan uwan ta matan Masana’antar wasan Hausa ta Kannywood zuwa birnin Dubai don Shakatawa.

Minal wadda take fitowa a fim din Hausa Mai dogon zango na Izzar So ta shiga sahun yara mata masu haskakawa a yanzu. Domin kuwa har ta samu kudin zuwa Dubai domin shakatawa.

 

Jaruma Minal din dai tabi sahun ko kuma gayyar shahararrun Jarumai mata irin da suka hada da Maryam Yahya, da Kuma Momee Gombe. Kuma akalla sun Kai sati biyu suna Jin dadin su.

Irin wadannan yawace-yawacen da matan suke Yi yana janyo ccece-kuce har wasu mutanen suna Saka ayar tambaya akan matan. Domin kuwa cikin dan kankanin lokaci idan yarinya ta shigo fim sai kaga ta zama Mai kudi. Amma ga Maza Nan wadanda suka yankewa harkar cibiya amma ko oho!!!.

ALLAH YA KYAUTA

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button