HausaLabaran Kasa

Sheikh Aminu Daurawa Yayi Magana Akan Sabon Makircin Matan Zamani

Aminu Daurawa @tarihispace.com.ng

Sheikh Aminu Daurawa Yayi Magana Akan Sabon Sharrin Matan Zamani. Malamin yayi magana ne akan Yan matan wannan zamanin da Kuma dabiun su.

Sheikh Aminu Daurawa dai yayi magana ne akan yadda yan matan wannan zamanin suka fito da salon damfara da Kuma Makirci don su samu kudi a gurin mazan su na yawon ta zubar.

An hango malamin a wata bidiyo Yana bayyana yadda yan matan suke amfani da damar su wajen yiwa Maza musamman mutane bidiyo tsirara domin su dinga tsoratar da su suna karabr kudi a gurin su.

Batun Kuma haka yake domin kuwa ko a shekarar da ta wuce an samu wata yarinya data yiwa Wani Sanatan Kaduna bidiyo tsirara bayan sun gama sheke ayar su a Hotel.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button