Uncategorized

SABUWAR RAWAR MATAN HAUSAWA DA FULANI

Kullum dai daka wannan sai wannan a yauma dai an sami fitowar sabuwar waka inda hausawa da asalin fulani sukayi uwa sukayi makarbiya sukace ai wannan rawar tamuce.

Rawar tazo da salo mai ban kaye mai sauraro dai karya barii a bashi labari

Fitowar wannan rawar taja cece kuce a kafar watsa labarai inda wasu da yawa suke ganin rawar ta rashiin tarbiya ce.

Wasu kam sam sam ba haka ba, dan kuwa ta😆burgesu kuma suna kaunar ganin iya wannan rawar.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button