Hausa

Rikici: Assadul Islam yana ta kokarin kawo sulhu tsakanin malamai biyu

Kamar yadda aka sani rikicin siyasa dai ya barke tsakanin Manyan malaman biyu, Sheikh Bello yabo da Sheikh Murtala sokoto.

Rikicin dai ya balle ne bayan caccakar da babban malamin yake yiwa shugaban kasar Nigeria kusan ko yaushe.

Duba da yadda malamin wato Shelkh bello yabo yayi fafutuka dan ganin cewa mutane sun zabi shi Buhari a shekara ta 2015.

Kuma malamin ya kara da cewa, sunyi wannan fafutukar ne ba dan Shugaban ya basu komai ba, sunyi ne dan Allah kuma domin ya kasance an kawo gyara a kasa, gyara mai kyau wanda kowa ya muradin samu.

Amma kuma kash, sai gashi gwamnatin ta kasa kuma ta gaza ta ko ina, kullum ma abubuwa kara lalacewa suke, talaka kullum haka yake cewa ai gwanda ma da.

Ga bala’in rashin tsaro kullum mutane suna cikin fargaba, hakan ne yasa Babban malamin yake kalubalantar shugaban akan cewa bafa haka sukayii dashiiii ba.

Kwatsam sai ga wani maalamin daka nihiyar sokoton shima yafito yana cewa babban malamin dai karya yake duk abunda yake ba dan Allah yake ba.

Yanayi ne kawae domin huce haushi, dan ganin cewa shugaba buharin beyi masa komii ba a mulkin nasa.

Harya kara da cewa akasali ma shi Bello Yabon babu abunda yayiwa Buhari na jajircewa.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button