Labaran kannywood

KALLI KORAFIN DA ALI NUHU YAYI AKAN YAN TIKTOK

Babban jarumin nan dai da akafi sani da Ali Nuhu yanzuu yayi korafi shafinsa na tiktok duba da yadda yan tiktokk din a ce warsa yace sam basa kyauta musu.

Ali nuhu babban jarumi ne a masana antar Kennywood, kuma ya kasance jarumin da akeji dashi a ko ina a duniya.

Jarumin, yayi korafin ne duba da yadda ake yada photunansa na iskanci tun na lokaci masu yawa a baya.

Inda yayi gargadi akan cewa haka bai dace ba, tunda dai yanzu Allah ya shiryesa kuma anyi hakan ne a bisa kurkure.

Ya kara da cewa be dace mutane su mayar da hakan ba hanyar cin abincinsu.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button