Labaran kannywood

KALLI GAGARUMAR KYAUTAR DA AKAYIWA HASKEN FADAR SAN KANO

Kalli wata gagarumar kyauta da akayiwa hasken fadar sarkin kano a jiya da yamma daka wajan Chiroman kano.

Sarauta hasken fada a kano, sarauta ce wacce ta samo asalin tun iyaye da kakanni kuma sarauta ce mai matukar muhimmanci a masarautar kanon.

Saboda duk inda basarake yake yanaso yaji ana koda shii kuma ana zugashii tare dayi masa kirari.

Hakan yana kara sa saraku nan sukara  jin wata sabuwar isa da izza.

Dan haka sarauta take da matukar amfani.

A jiya ma dai hasken fadar sarkin kanon dai ya yabi Chiroman kano hakikanin yabo. Wanda hakan yayi masa dadi har yayi masa kyauta alkebba.

 

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button