HausaLabaran kannywood

Hadiza Gabon Taje Kasar Greece

Hadiza Gabon @tarihispace.com.ng

Hadiza Gabon Taje Kasar Greece domin hutawa da yawon bude idanu. Taje Kasar ne domin hutawa.

Jaruma Hadiza Aliyu shaharrarriya Kuma attajira a cikin Jarumai mata na Masana’antar Kannywood taje Kasar Girka (Greece) ne domin ta samu damar huta da Kuma bude idanun ta a kasar Mai dinbin guraren hutawa da bude idanu.

Ita dai Jarumar Hadiza Gabon ta kasance Jaruma wadda ta kasance tana yawon bude idanu Sosai a fadin duniya. Domin kuwa taje kasashe musamman a nahiyar Turai da yawa irin su England, France, Germany, Belgium, Italy, Spain da sauran su.

Kasar data je Kuma wato Greece ta kasance kasa Mai dinbin tarihi da Kuma guraren Hutu da bude idanu. Domin kuwa kasar Greece tana Daya daga cikin kasashen farko a duniya da suka fara wayewa a harkokin rayuwa tun shekaru fiye da Dubu biyu.

Hadiza Gabon @tarihispace.com.ng

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button