Labaran kannywood

ADO GWANJA YAKOMA ZAWARCIN TSOHUWAR MATARSA

Shahararran mawakin hausan nan dai wanda akafi sani da Isa Ado Gwanja yakoma zawarcin tsohuwar matarsa.

Rahotanni sun nuna cewa mawakin yana cikin matukar damuwa tun lokacin da ya rabu da matar tasa.

Nasan mai sauraro zaiso yaji menene sababin rabuwar mawakin shi da sahibarsa, a gaskiya wannan abu ne mai wahala tunda babu yadda baayi ba domin aji mene yasa suka rabu da juna amma ankasa sani.

Amma rahotanni sun nuna cewa a kwanan nan mawaki kullum yana sunturi zuwa gidan tsohuwar matar tasa inda ake tunanin cewa zawarci yake zuwa, mudai fatan mu Allah ya shiga tsakani Ameen

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button