Labaran kannywood

SHEIKH BELLO YABO YA BAYYANA CEWA DA SHI DAN TSIBBUNE

Babban malamin musulunci wato Sheikh bello yaxo ya ce ada shi dan tsibbune kafin Allah ya ganar dashi ya shiga kungiyar izala.

Malam din yayi bayani mai tarin yawa inda ya tonawa duk wani malamin tsibbu asiri akan cewa wannan malamin da damfara ne.

Malamin yayi gargadi sosae domin a kujesu, saboda malaman tsibbu barna ne aban kasa.

Ya kara da cewa Ya Allah ya yafe musu irin damfarar da sukayi a baya, Allah yakara tabbatar damuk duka akan gaskiya Ameeen

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button