HausaLabaran kannywood

Amude Booth Ya Koma Kidan Jita

Amude Booth @tarihispace.com.ng

Amude Booth Ya Koma Kidan Jita a harkar Masana’antar kida ta Wasan Hausa. Jarumi Amude Wanda ya kasance Jurumi a harkar wasan Kwaikwayo na Kannywood ya shiga harkar ne da shauku.

Jarumin Wanda ya kasance Yaro Dan Shekara Ashirin da uku ya fito a fina finan Hausa tun karamin sa. Sai dai daga baya jarumin yayi batan dabo a harkar har takai wasu sun fara mantawa da shi.

Mahaifiyar Jarumi Amude wato marigayiya Zainab Booth ta kasance tsohuwar Jaruma wadda ta dade a harkar fim na Masana’antar wasan Hausa ta Kannywood. Haka Kuma yayar sa Maryam Booth ita ma ta kasance Babbar Jaruma a Masana’antar wasan Hausa ta Kannywood.

Yaron dai ya kasance kyakkyawa wanda Yan Mata suke yayin sa. Mahaifin sa ya kasance dan asalin kasar Yemen.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button