Labaran kannywood

WAKAR SHAHARAR RAN MAWAKIN NAN ZAN RAYU DAKE TA FITO

Alhamdullahu bayan daukan lokaci mai yawa yan uwa masoya baya nata jiran shin yaushe wannan wakar zata fito yau dai Allah ya nufa

Shaharar nan mawakin mai suna Ridwan ya saki wakar ne a jiya da daddare, tunda i zuwa yanzu ta karade dukkan shafuka na social media duba da zalakar da yayi amfani da ita wajan wakar.

Yaron mawakin dai dan Asalin jahar kano ne, wanda shima tauraruwarsa ta fara haskawa tunda ya fara kokarin sakin sabbun wakokinsa a wannan shekarar.

Mawakin yazo da sababbin salo mai ban kaye irin wanda bamu saba jinsu ba a baya ba.

Kowa dai yana ta fatan alkhairi daka makiyahar masoya, saboda wakar ba’a cewa komai dadi dai waka tayi dadi ba dan karami ba.

Jin wannan wakar da yayi masoya nata yi masa fatan cewa wataran shi za’a na kira a matsayin babban shaharar nan mawakin garin kano, dama hausawa kance indai ai da rai to akwai rabo.

Ya halin yanzu ma aboka nai da yan uwa da abokan arziki suna cewa ne tasirin da wakar tasa take musu a cikin ziciyarsu yafi na hamisu breaker dasu Nura m Iniwa, wanda hakan ke nuna cewa lallai tafiya tati tafiya.

Allah yasa agama lafiya

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button