Labaran kannywood

SABON FILM DIN YA BABULU YA JAWO CECE KUCE A KANNYWOOD

Ana wata ga wata, kannywood me kukesan ku zama ne ace kullum daka wannan sai wannan.

Sabon shirin film din ya babulu dai tun sakin yadda ake shirin film din dai da akayi yata da zaune tsaye inda mutane ke ta kalubalantar Kennywood din.

A shirin film din an nuno wasu maza suna ta sunbatar wata jaruma wanda hakan beyiwa mutane dadi ba.

Jama’a sun koka sosai inda sukace tura fa yanzu ta kai bango babu wanda zasu kara kyalewa yazo yana neman lalata musu tarbiyar yayansu dan haka dole azo a gyara.

Hakan yasa mahukunta sunyi saurin sa baki domin ganin cewa ankawo mafita.

Dadi da kari jama’a sunja hankalin hukuma akan cewa ya kamata su tashi tsaye domin ganin cewa ana hukunta kannywood din duk yayin da suka saki irin wannan film din da ake batsala a gari.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button