HausaLabaran kannywood

Mr.442 Ya samu Budurwa Yar Niger

Mr.442@tarihispace.com.ng

Mr.442 Ya samu Budurwa Yar Niger wadda har sun nunawa duniya alakar da take tsakanin su. Lamarin ya janyo hakulan mutane akan yadda yarinyar ta nuna ra’ayin ta akan mawakin.

Mr.442 wanda ya kasance shaharren mawaki Dan Arewacin Nigeria daga garin Zaria ya samu tsaleliyar budurwar ne Yar Kasar Niger Kuma ta nuna tana son sa.

A Yan kwanakin nan mawakin tare da Yan Tawagar sa irin su Safara’u Kwana Casa’in, Ola of Kano, da sauran su sun shiga kasar Niger domin gabatar da wasanni.

Mawakin dai shaharre ne wajen wakokin batsa Wanda suke yawan janyo masa Zagi da ALLAH wadai.

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button