HausaLabaran Kasa

Dan Gidan Yariman Bakura Ya Auri Budurwa Yar Kasar Ethiopia

Yariman Bakura@tarihispace.com.ng

Dan Gidan Yariman Bakura ya Auri Budurwa Yar Kasar Ethiopia Mai suna Fatima Ali a birnin London dake kasar England.

Dan Gidan Yariman Bakura Mai suna Muhammad Bello ya angwance da santaleliyar yarinyar Yar asalin kasar Ethiopia. Mahaifin yaron shine tsohon Gwamnan Jihar Zamfara wato Senator Sani Ahmad Yariman Bakura.

Shi dai Bello Yariman Bakura sun hadu da budurwar tasa ne a birnin London dake kasar England inda suka kamu da son junan su har takai sun yarda za su Yi aure.

Idan Baku manta ba, shi kan sa Senator Sani Yariman Bakura ya auri wata yarinya Yar kasar Misra wadda a lokacin shekarar goma sha uku a shekarar 2010. Auren ya janyo cece kuce har takai wasu suna ganin yarinyar tayi kankanta.

Tuni dai aka daura auren masoyan guda biyu a Masallacin Central dake Birnin London a kasar England.

Yariman Bakura @tarihispace.com.ng

ALLAH YA SANYA ALKHAIRI

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button