Labaran kannywood

Abun Kunya, Kalli Rawar Gwatso A Wajan Wasu Jaruman Film

Abun dai akwai abun kunya ciki da kuma ban takaici, ace masu bada tarbiya su ne zasuna yin irin wannan tabarar.

Sam hakan baya yiwa masoya bayan yan film din dadi duk sanda irin wannan video ta banza ta fita.

A wannan karen ma Wani video ne mai zafi yakara fita inda aka ga wasu yan film a cikin suna rawa a cinema, rawa irin kalar rawar gwatso.

Hakan gaskiya abun takaici ne sosai kuma hakan yaja musu zagi ba dan karami ba saboda duk mutumin arziki bazai yi irin wannan aika aikar ba.

Amma mahukunta ko da irin wannan aika aikar ta faru fasa damuwa kuma basa cewa komi akan hakan wanda alhakinsu ne, suna tsawatarwa akan hakan, amma bamu sani ba ko suma suna da raayi akan irin wannan abun ne ko me.

Abun dai gaskiya abun dubawa ne, to amma ina malaman mu ko rainasu akayi, shima wannan abun dubawa.

Indai kuwa rainasu suma akayi to gaskiya rayuwarmu tana cikin hatsari ya Allah ubangijin rahama ya nuna mana gaskiya ya bamu ikon binta ya nuna mana karya ya bamu ikon guje mata Ameen.

A karshe ina kara jan hankalin iyaye kan cewa su kula sosai da yayensu

Ahmad Abdullahi, BA History

My name is Ahmad Abdullahi, I was born on 10th March, 1994 in Garun-Danga Town, Gabasawa L.G., Kano State. I attended FCE Demonstration Primary School from 2002 to 2007, FCE Staff Secondary School from 2007 to 2013, and Northwest University, Kano from 2013 to 2017, where I obtained bachelor degree in History.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button